'Yan majalisa 52 sun fice daga APC

Bayanai kai tsaye kan dambarwar siyasar da ke faruwa a majalisun dokokin Najeriya bayan da 'yan sanda suka yi wa gidajen shugabannin majalisar dattawan Najeriya "kawanya da nufin hana su fita".

Rahoto kai-tsaye

Barkanmu da war haka

Jama’a za mu kawo muku sharhi kai tsaye kan dambarwar siyasar da ke faruwa a majalisar dokoki ta Najeriya.