An koma zagaye na biyu a wasa biyu a rukuni na uku, Uganda 01 Najeriya
Uganda 0-1 Najeriya
Tanzaniya 0-1 Tunisiya
Najeriya tana matakin farko a rukuni na uku da maki tara, ita kuwa Tunisiya tana ta biyu da maki shida, kenan su biyun ne za su kai mataki biyu idan aka tashi haka.
Uganda da Tanzaniya kowacce tana da maki ɗaya kenan za su koma gida.