Assalamu alaikum
Masu bin shafin BBC Hausa kai-tsaye, barkanmu da safiya.
Abdullahi Bello Diginza ke fatan kun wayi gari lafiya, tare da fatan kawo muku halin dalin da duniya ke ciki.
Kar ku manta da shafukanmu na sada zumunta domin tafka muhawara kan labaran da muke wallafawa.
