Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 18/05/2025

Rahoto kai-tsaye

Ahmad Bawage

Assalamu Alaikum

Jama'a barkan mu da hantsin Lahadi.

Ku kasance da mu a wannan shafi domin samun labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da kuma sassan duniya.

Ahmad Bawage ne zai jagoranci kawo muku labaran.