Asslamu alaikum
Masu bin shafin BBC Hausa kai-tsaye barkanmu da safiyar wannan rana ta Laraba.
Abdullahi Bello Diginza ke fatan kasancewa da ku a wannan lokaci domin kawo muku halin da duniyar ta wayi gari.
Ku kasance da mu a shafukan sada zumunta, domin tafka muhawara kan labaran da muke wallafawa.
