Buɗewa
Masu bibiyar shafinmu na kai tsaye na sashen Hausa na BBC, barkanmu da safiyar Laraba, za mu kawo muku labarai kai-tsaye na abubuwan da suke faruwa Najeriya da ma sassan duniya.
Ku leƙa shafukanmu na sada zumunta domin karanta wasu labaran da kallon hotuna da bidiyo da kuma yin muhawara.
Ku kasance tare da mu.
