Assalamu alaikum
Masu bin shafin BBC Hausa kai-tsaye barkanmu da safiyar wannan rana ta Juma'ah.
Abdullahi Bello Diginza tare da Aisha Aliyu Ja'afar ne ke fatan sake kasancewa da ku a daidai wannan lokaci domin kawo muku halin da duniya ke ciki.
Kar dai ku manta kuna iya leƙawa shafukanmu na sada zumunta domin tafka muhawara kan labaran da muke wallafawa.
