Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 03/02/25

Taƙaitattu

Rahoto kai-tsaye

Haruna Ibrahim Kakangi, Umaymah Abdulmumin, Aisha Aliyu Jaafar da Ahmad Bawage

Assalamu alaikum

Masu bibiyar mu a wannan shafin da ke kawo muku labaran abubuwan da ke wakana a Najeriya da sauran sassan duniya kai tsaye, muna muku maraba a wannan safiya ta Litinin 3 ga watan Fabarairun 2025.

Za kuma ku iya leƙawa shafukanmu da sada zumunta: facebook, X, Instagram, WhatsApp da YouTube domin tafka muhawara kan labaran da muke wallafawa da kallon hotuna da bidiyo.