Assalamu alaikum
Barkanmu da safiyar yau Laraba shafin kai-tsaye na BBC Hausa, inda muke rairayo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Za ku iya leƙawa shafukanmu na sada zumunta domin karanta wasu labaran da kallon bidiyo da hotuna.
Ku kasance tare da mu.
