Assalamu Alaikum
Barkanmu da sake haɗuwa a shafin labarai kai-tsaye na ranar Juma'a.
Ni ne Umar Mikail zan kawo muku rahotonnin a wannan safiya zuwa ƙarfe 4:00 na yamma bisa jagorancin Usman Minjibir.
Ku biyo mu.
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na 21 ga watan Maris 2025.
Usman Minjibir da Umar Mikail