Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 08/12/2025.

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 08/12/2025.

Taƙaitattu

Rahoto kai-tsaye

Daga Aisha Babangida da Isiyaku Muhammed

Assalamu alaikum

Jama'a barkanmu da wannan safiya ta Litinin daga nan sashen Hausa na BBC, inda za mu ci gaba daga inda muka tsaya a jiya na Talatan kai-tsaye na abubuwan da ke faruwa a cikin Najeriya da sauran sassan duniya.

Za ku iya leƙawa shafukan sada zumuntanmu na intanet, da facebook da X da kuma whatsapp domin karanta sauran labarai da kallon bidiyo da tafka muhawara.