Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 20/05/2025
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 20/05/2025
Taƙaitattu
- Yadda aka tsinci gawar wani yaro kwana 48 bayan sace shi a Sokoto
- Rashin cika ƙa'ida ne ya sa aka kori masu neman aikin ɗansanda - Gwamnatin Katsina
- 'Har yanzu matatar Fatakwal ba ta fara fitar da man fetur ba'
- Ambaliya ta malale birnin Bengaluru dake ƙasar Indiya
- Birtaniya da Faransa sun yi barazanar ɗaukar mataki kan Isra'ila game da Gaza
- Da gaske alƙawarin ta-zarce ke haifar da guguwar sauyin sheƙa a Najeriya?
- Yadda sakamakon JAMB ke dakushe burin matasan Najeriya
- Da wuya a samu cigaba a tattaunawar Rasha da Ukraine - Amurka
Rahoto kai-tsaye
Haruna Ibarhim Kakangi da Aisha Babangida
