Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 31/08/2024

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 31/08/2024

Taƙaitattu

Rahoto kai-tsaye

Daga Abdullahi Bello Diginza

Asslamu alaikum

Masu bibiyar shafinmu a daidai wannan lokaci barkanku da safiya, fatan kun wayi gari lafiya.

Abdullahi Bello Diginza ke fatan sake kasancewa da ku domin kawo muku halin da duniya ke ciki.

Kada ku manta da tafka muhawara a shafukanmu na sada zumunta.

Ku biyo mu...