Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Gasar kofin duniya 2026: Argentina za ta kara da Masar a zagayen ƴan 16

Takaitaccen Bayanin Wasa

Gasar Kofin Duniya
- Zagayen ƙasashe 32
Argentina 3 , Cape Verde 2 After extra time
Argentina
Cape Verde
After extra time
Gama Wasa Argentina 1 , Cape Verde 1,Hutun rabin lokaci Argentina 1 , Cape Verde 0

Key Events

Argentina

  • L. Messi Goal 29 minutes
  • Lisandro Martínez Goal 92 minutes extra time
  • Diney Borges Own Goal 111 minutes extra time

Cape Verde

  • Deroy Duarte Goal 59 minutes
  • Sidny Cabral Goal 103 minutes extra time
Ba da ƙwallo a ci
Argentina,Lisandro Martínez (29 minutes), A. Mac Allister (92 minutes extra time)
Cape Verde,Ryan Mendes (59 minutes), Yannick Semedo (103 minutes extra time)

Taƙaitattu

  • Ko Argentina za ta fitar da Cape Verde cikin ruwan sanyi kuwa?
  • Masar ta kai zagayen ƴan 16 a gasar kofin duniya, bayan doke Australia a bugun fenariti
  • Masar za ta kara da wadda ta kai zagayen gaba tsakanin Argentina ko Cape Verde a wasan yan 16 nan gaba
  • Abin da ya kamata ku sani kan Gasar Kofin Duniya ta 2026
  • Nagelsmann ya ajiye aikin kociyan Jamus, bayan kasa yin abin kirki a gasar kofin duniya ta 2026
  • Za ku iya tafka muhara a shafnmu na sada zumunta a BBC Hausa Facebook
  • Ku shiga zaurenmu na BBC Hausa WhatsApp

Rahoto kai-tsaye

Mohammed Abdu tare da taimakon A1

  1. , Australia 1-1 Masar

    Kai Trewin, wanda ya shiga wasan daga baya ya samu bugun kusurwa.

  2. , Australia 1-1 Masar

    Australia sai kara kai kora take gidan Masar musamman ta bangaren dama, kuma lokaci na tafiya.

  3. , Australia 1-1 Masar

  4. Masar ta kara yin canji, Australia 1-1 Masar

    Karim Hafez ya faita daga wasan, wanda ya maye gurbinsa shi ne tsohon dan wasan Aston Villa Trezeguet.

  5. Australia ta yi canjin yan wasa biyu, Australia 1-1 Masar

    Ta fitar da Nestory Irankunda da Cristian Volpato ta saka Ajdin Hrustic da Mo Toure.

  6. , Australia 1-1 Masar

  7. An ci gaba da wasan, Australia 1-1 Masar

    Sauran kasa da minti 20 lokaci ya cika.

    Ko Masar za ta kara ko wasan zai kai ga karin lokaci ne?

    Karawar dai ba ta wani kyau yadda ya kamata babu samun damarmaki babu wani abin bajinta sosai.

  8. Ga canjin da Masar ta yi kafin hutun shan ruwa, Australia 1-1 Masar

    Mostafa Ziko da Hamdy Fathy sun fita, an kuma maye gurbinsu da Haissem Hassan da kuma Hossam Abdelmaguid.

  9. , Australia 1-1 Masar

    An je hutun shan ruwa kafin nan kuma Masar ta yi canjin yan wasa.

  10. , Australia 1-1 Egypt

    Tun da aka koma zagaye na biyu Nestory Irankunda yana matsawa masu tsaron bayan Masar, kuma su kula da shi sosai, domin yana da gudu ga karfi kuma.

  11. , Australia 1-1 Masar

  12. GOAL - Australia 1-1 Egypt, Mohamed Hany

    Ana yin bugun tazara zuwa gidan Masar yan wasa suka yi tsalle sama, amma Hany da yake ya fi kowa tsawo shi ne ya sa kai ta fada gida.

    Wasan ya koma 1-1 kenan.

  13. , Australia 0-1 Egypt

    Australia ta samu bugun tazara daga gefen hagu daf da gidan Masar ko za ta amfana kuwa.

  14. , Australia 0-1 Egypt

  15. , Australia 0-1 Egypt

    An yi bugun tazara, inda yan wasan Australia biyu suka hada a kokarin tare kwallon, Connor Metcalfe da Mohamed Hany.

  16. An koma zagaye na biyu, Australia 0-1 Masar

    Za a buga minti 45 za kuma a yi hutun shan ruwa daga nan a tashi a wasan zango na biyu.

    Idan aka tashi haka Masar ta kai zagayen yan 16 a karon farko a tarihi.

    Idan aka farke za mu je karin lokaci kenan na minti 30, idan sakamakon bai canja ba, a yi bugun fenariti.

  17. Australia ta yi canin dan wasa, Australia 0-1 Egypt

    An fitar da mai tsaron baya, Kai Trewin, an maye gurbinsa da Jordan Bos.

  18. Australia sun koma fili suna jiran Masar, Australia 0-1 Egypt

  19. Yadda aka gara wasan, Australia 0-1 Egypt

  20. An je hutu, Australia 0-1 Egypt

    An je hutu, za su yi hutun minti 15 daga baya su dawo a karasa zango na biyu na 15 za kuma a kara yin hutun shan ruwa.