Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 27/05/2025.

Taƙaitattu

Rahoto kai-tsaye

Usman Minjibir, Aisha Babangida, Badamasi Abdulkadir Mukhtar da Zubairu Ahmad

Assalamu Alaikum

Masu bibiyar labaran BBC Hausa kai tsaye barkan mu da hantsin Talata.

Muna fatan kun tashi lafiya.

Kamar kullum yau ma ku kasance da mu domin samun labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da kuma sauran sassan duniya.