Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 23/11/2024

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 23/11/2024

Taƙaitattu

Rahoto kai-tsaye

Abdullahi Bello Diginza da Muhammad Annur Muhammad

Asslamu alaikum

Masu bin shafin BBC Hausa kai-tsaye barkanmu da safiya.

Abdullahi Bello Diginza ke fatan kun wayi gari lafiya, tare da fatan sake kasancewa da ku a daidai wannan lokaci domin kawo muku halin da duniya ke ciki.

Ku ci gaba da kasancewa da mu.