Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 28/03/2025

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar 28 ga watan Maris 2025

Taƙaitattu

Rahoto kai-tsaye

Haruna Kakangi, Isiyaku Muhammed, Aisha Aliyu Jaafar da Ahmad Bawage

Buɗewa

Jama'a barkanmu da war haka, barkanmu da wannan rana ta Juma'atu mai albarka, inda za mu ɗaura daga inda muka tsaya a jiya wajen kawo muku labaran kai-tsaye na muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya.

Za ku iya leƙawa shafukanmu na sada zumunta irin su Facebook da X da Instagram domin karanta wasu labaran da kallon hotuna da bidiyo.

Ku kasance tare da mu.