Assalamu alaikum
Masu bin shafin BBC Hausa kai-tsaye barkanmu da safiyar wannan rana ta Laraba
Kamar kullum, yau ma za mu kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Aisha Babangida ke fatan sake kasancewa da ku a daidai wannan lokaci.
