Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 10/02/2026

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 10 ga watan Fabrairun 2026.

Taƙaitattu

  • Latsa nan domin shiga zaurenmu na Whattsapp
  • Majalisar Najeriya ta kafa kwamitin nazari kan gyaran dokar zaɓe
  • NAFDAC ta ƙwace miliyoyin magungunan zazzaɓin cizon sauro na Bogi
  • Najeriya ba ta samu ci gaba ba a ɓangaren yaƙi da rashawa - Rahoto
  • Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar da dakatarwar da majalisa ta yi wa Sanata Natasha
  • Rundunar sojin Najeriya ta tura dakaru na musamman zuwa Filato don daƙile ƴanbindiga
  • Majalisar Najeriya za ta yi zaman gaggawa kan gyaran dokar zaɓe
  • Ziyarar shugaban Isra'ila ta jawo zanga-zanga da kama mutane a Australia
  • Yadda APC ta fara faɗawa tarkon rikici a jihar Kano

Rahoto kai-tsaye

Daga Haruna Kakangi da Aisha Babangida

Assalamu alaikum

Jama'a barkanmu da wannan safiya ta Talata daga wannan shafin namu na BBC Hausa, inda za mu ci gaba da kawo muku labaran kai-tsaye na abubuwan da suke faruwa a Najeriya da sassan duniya.

Za ku iya leƙawa shafukanmu na sada zumunta na facebook da X da kuma whatsapp domin karanta wasu labaran da kallon bidiyo da ma tafka muhawara.

Ku kasance tare da mu.