Assalamu alaikum
Masu bin shafin BBC Hausa, barkanmu da hutun ƙarshen mako.
Abdullahi Bello Diginza ke fatan sake kasancewa da ku a daidai wannan lokaci, domin ci gaba da kawo muku irin wainar da ake toyawa a faɗin duniya.
Ku biyo mu...
Labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 28/07/2024
Daga Abdullahi Bello Diginza da Ahmad Tijjani Bawage