Za mu sake komawa fagen daga - Tuchel
Kocin Ingila Thomas Tuchel ya ce gasar za ta ci gaba, bayan da aka kammala wasannin cikin rukuni za a kara fuskantar wasu kalubalen.
Ingila za ta kara da DR Congo a Atalanta a wasan zagaye na biyu a gasar cin kofin duniya da ake yi a Amurka da Kanada da kuma Mexico.

