Abubuwan da ke faruwa a duniya da sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya 20/01/25

Taƙaitattu

Rahoto kai-tsaye

Usman Minjibir, Isiyaku Muhammed da Aisha Aliyu Jaafar

Assalamu alaikum

Masu bibiyar sashen Hausa na BBC, barkan ku da warhaka. Barka da sake saduwa a sabon shafin namu na Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Za ku iya leƙawa shafukanmu na sada zumunta irinsu Facebook da Instagram da X domin karanta wasu labaran da tafka muhawara.

Da fatan za a ci gaba da kasance da mu.