Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya 22/10/2024

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya 22/10/2024

Taƙaitattu

Rahoto kai-tsaye

Umar Mikail, Muhammad Annur da Isiyaku Muhammed

Assalamu alaikum

Jama'a barkanmu da wannan safiya ta ranar Talata daga nan sashen Hausa na BBC, inda za mu kawo muku labaran abubuwan da suke faruwa a Najeriya da sassan duniya.

Za kuma ku leƙawa shafukanmu na sadarwa domin karanta wasu labaran da kallon hotuna da bidiyo.

Ku kasance tare da mu.