Assalamu alaikum
Jama'a barkanmu da wannan safiya ta ranar Talata daga nan sashen Hausa na BBC, inda za mu kawo muku labaran abubuwan da suke faruwa a Najeriya da sassan duniya.
Za kuma ku leƙawa shafukanmu na sadarwa domin karanta wasu labaran da kallon hotuna da bidiyo.
Ku kasance tare da mu.