'Mexico ce za ta lashe gasar cin kofin duniya 2026', Mexico 1-0 Afirka ta Kudu
Lee James, mai gabatar da wasanni a BBC World Service
Magoya bayan Mexico da ke kallo a mashaya a birnin New York suna da kwarin gwiwa cewar Mexico za ta lashe kofin duniya na 2026 in ji Max, Gracie da Ava daga Arizona.
"Yanzu aka fara, amma ya kamata mu kara ƙwallo a raga, domin su zama biyu, amma guda ɗaya haɗari ce."
'Da farko dai Mexico ce za ta lashe gasar cin kofin duniya' duk da cewar wasan farko take bugawa!