Marabanku
Masu bin shafin BBC Hausa kai-tsaye barkanmu da safiyar wannan rana ta Alhamis.
Abdullahi Bello Diginza ke fatan sake kasancewa da ku a daidai wannan lokaci domin kawo muku halin da duniyar ke ciki
Kada ku manta da bayyana ra'ayoyinku a shafukanmu na sada zumunta da muhawara
