Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafin na kawo muku labarai da rahotanni kan abubuwan da ke faruwa a sassan duniya 06/04/2025

Rahoto kai-tsaye

Isiyaku Muhammed da Abdullahi Bello Diginza

Buɗewa

Barkanmu da safiyar wannan rana ta Lahadi.

Isiyaku Muhammed ne zai kasance tare da ku daga yanzu zuwa wani lokaci domin kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya.

Ku kasance tare da mu.