Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abin da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Mukhtar Adamu Bawa and Ahmad Tijjani Bawage

Buɗewa

Jama'a, masu bibiyar mu a wannan shafi na kai tsaye, yau ma kamar kullum, da fatan mun tashi lafiya. Idan kuka kasance tare da mu duk tsawon rana, za mu kawo muku wainar da ake toyawa a sassan duniya, musamman ma dai Najeriya da Nijar da kuma sauran ƙasashe maƙwabtaka.

Mukhtari Adamu Bawa ne yake muku barka da ranar Ista.

Masu azumi kuma, ina fatan Allah ya karɓi ibada, amin.