Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abin da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Usman Minjibir, Nabeela Mukhtar Uba and A'isha Babangida

  1. Abin da jam'iyyun hamayya ke cewa game da 'yansandan jihohi

  2. Yadda wasu suka yi imani da sihiri da addu'o'i don neman nasara a Gasar Kofin Duniya

  3. Chelsea ta dage kan Lacroix, Newcastle na harin Nmecha

  4. 'Dalilinmu na rufe sansanin 'yan gudun hijira na Bama'

  5. Shari'o'i nawa ake yi wa Nasir El-Rufai?

  6. Abu 4 da wasu ƴan Najeriya ke fargaba game da ƴansandan jihohi

  7. Ɗan Afirkan da ke da tarihin cin ƙwallo fiye da Ronaldo da Messi a Kofin Duniya

  8. Me ya ba ƙungiyar IS damar faɗaɗa tasirinta a arewa maso yammacin Najeriya?

  9. Wane aiki ƴan sandan jihohi za su riƙa yi a Najeriya?

  10. Arsenal na son Guimaraes, yayin da Chelsea ke harin Lacroix

  11. Yaushe INEC za ta wallafa sunayen ƴantakara?

  12. Mutum 6 da gwamnatin Najeriya ta zarga da tallafa wa ta'addanci

  13. Abin da muka sani kan bidiyon dandazon masu ɗauke da makamai kan babura a Najeriya

  14. Dokoki huɗu masu ruɗani da majalisar Najeriya ta 10 ta amince da su

  15. Ƙasashe 10 da suka fi sayar da makamai a duniya a 2026

  16. United na harin Gunn, Arsenal na son Rogers

  17. Rashin saukar damina a wasu sassan Najeriya na barazana ga manoma

  18. Messi ya cika shekara 39: Ta yaya shi da Ronaldo ke ci gaba da kafa tarihi?

  19. Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudurin kafa ƴansandan jihohi

  20. Abin da ya sa na ƙalubalanci Davido - Rarara