Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abin da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Habiba Adamu, Haruna Kakangi, Nabeela Mukhtar Uba and Ahmad Tijjani Bawage

Barka da warhaka!

Masu bibiyar mu a wannan shafi muna muku barka da wannan lokaci, da fatan za ku kasance tare da mu har zuwa karshen wannan rana inda za mu rika kawo muku bayani kan muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.