Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, Usman Minjibir, A'isha Babangida and Abdullahi Bello Diginza

  1. Me ya sa Afrika ke neman a samar da sabuwar taswira a duniya?

  2. Yadda za a fara jigilar maniyatta Hajji a Najeriya

  3. Yadda ƙaruwar farashin mai za ta shafi rayuwar yau da kullum

  4. Muhimman abubuwan da ke hana mata tasiri a siyasar Najeriya

  5. Yadda masu iƙirarin jihadi suka toshe hanyoyin shiga Bamako

  6. Yadda Fulani ke mutuwa a wani sansani da aka tsare su a jihar Kwara - Amnesty

  7. Wane zaɓi ya rage wa ADC da PDP bayan hukuncin Kotun Ƙolin Najeriya?

  8. Abin da hukuncin kotun ƙoli ke nufi ga David Mark da Kabiru Turaki

  9. Me ya sa Pakistan ta yanke shawarar buɗe wa Iran hanyar kasuwanci?

  10. Ina mafita ga sojojin da ke mulki a Mali bayan boren 'yan bindiga?

  11. Ko waɗanne dalilai ne suka haddasa rikici a PRP?

  12. Abin da ya sa ADC ke son a gaggauta yanke hukunci kan shugabancinta

  13. Yadda ɗansanda ya harbe wani matashi a Najeriya

  14. Yadda na ji bayan Gawuna ya koma wajen Kwankwaso - Ganduje

  15. Rayuwar masu zama a ƙarƙashin gada a Kano

  16. Yadda wasu 'yan APC ke zargin gwamnoni da wawushe fom na takara

  17. Ƙalubalen da ke gaban APCn Kano bayan naɗin Sule Garo

  18. Dalilan ƙaruwar hare-haren ta'addanci a yankin Sahel

  19. Abin da muka sani kan kashe masu kallon ƙwallo a Adamawa

  20. Ganduje ya mayar wa Abba Kabir martani