Barka da Hantsi!
Salam Alaikum. Barka da warhaka. Da fatan muna cikin koshin lafiya a wannan rana ta Talata.
Kamar kullum, wannan shafi yana kawo muku labarai da rahotanni a kai a kai na abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran kasashen duniya.
Sai ku biyo mu domin sanin halin da duniya take ciki.