Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, A'isha Babangida and Usman Minjibir

  1. Fa'ida 5 da Najeriya ke samu da tura dakarun zaman lafiya ƙasashen waje

  2. Alamomin rashin lafiya 5 da mutane ba su cika ba su muhimmanci ba

  3. Yadda yawan cin bashi ya janyo musayar yawu tsakanin Atiku da Fadar Shugaban ƙasa

  4. Mata 6 da suka fi tasiri a nahiyar Afrika a 2026

  5. Mene ne hatsarin sabon makamin da Iran za ta saya daga China?

  6. Fitattun Malamai 7 da suka riƙe muƙaman siyasa a Najeriya

  7. Ko sabuwar haɗakar hamayya ta G-100 za ta iya kawar da Tinubu a 2027?

  8. Magunguna shida da ke rage wa maza kuzari

  9. Sabbin dabaru 5 da ƴanbindiga ke amfani da su wajen kai hare-hare

  10. Kisan masu laifi a Saudiyya: Waɗanda ke jiran hukunci sun kira BBC ta waya

  11. Seriki Abbas: Tarihin yadda kasuwancin bayi ya kasance a Najeriya

  12. Manyan cutuka biyu da ke hana mata haihuwa

  13. Me zai biyo bayan fitar da bayanan ƴan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027 da INEC ta yi?

  14. Illoli 8 da amfani da maganin mata ke haifarwa

  15. Me ya sa muryar mace ta sha bamban da ta namiji?

  16. Yadda gwamnatin Najeriya za ta cire tallafin wutar lantarki a 2027

  17. Abubuwan da suka kamata budurwa ta sani kafin aure

  18. Magungunan gargajiya 7 da gwamnatin Najeriya ta samar domin manyan cututtuka

  19. 'Jihohin Najeriya 8 da za su fuskanci ambaliya cikin watan Agusta'

  20. Me zai faru idan Hamas ta zubar da makamanta?