Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, A'isha Babangida and Usman Minjibir

  1. Me ya sa jam'iyyu suke mayar da takarar zaɓen 2027 kudancin Najeriya?

  2. Tsare-tsaren da muka gabatar wa jam'iyyun siyasa - INEC

  3. Tsauraran matakan da Amurka ke shirin ɗauka kan Iran

  4. Ko rufe mashigar Hormuz ne ya sa farashin mai ya tashi a Najeriya?

  5. Wane ne Chukwunyere Nwabuoko da kotu ta ɗaure shekaru 72?

  6. El Rufa'i zai ci gaba da zama a hannun ICPC

  7. Yadda Amurka da Iran ke musayar bayanai masu karo da juna kan tattaunawa

  8. Ina ne tsibirin Kharg na Iran kuma me ya sa Amurka ke son ƙwace shi?

  9. Taimakon da Faransa za ta iya bai wa Najeriya ta fuskar tsaro

  10. Shin me Kwankwaso da Peter Obi ke ƙullawa?

  11. Abin da ya sa ƙasashen yankin Gulf ba sa rama hare-haren Iran

  12. Wane tasiri yanayin zafi ke yi wa ƙwaƙwalwarmu?

  13. Yaƙin Iran – Ƙasashen da ke ƙirga riba da waɗanda ke tafka asara

  14. Yadda hare-haren Iran suka faɗa kusa da cibiyar nukiliyar Isra'ila

  15. Kun san dalilin da ya sa bahayarku ke tsayawa a saman ruwa?

  16. Illar yin aure bayan shekara 35 ga maza

  17. Abin da ya sa ƙwayoyin halitta na haihuwa ke da sarkakiya

  18. Dalilin da ya sa nake goyon bayan ɓangaren Wike a PDP - Sule Lamido

  19. Tuwon Sallah: Ina zamani ya kai shi?

  20. Wane tasiri komawar manyan hafsoshi zuwa Maiduguri za ta yi ga tsaron Najeriya?