Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, A'isha Babangida and Usman Minjibir

  1. Ina yi wa masu sukata a shafukan sada zumunta uzuri - Nafi'u Bala

  2. Abin da ya sa na yi waƙar Samarin Shaho - Fati Halidou

  3. Wakilan Amurka da Iran a tattaunawar ƙawo ƙarshen yaƙin Iran

  4. Wace dama Iran za ta iya samu yayin tsagaita wuta?

  5. Su wane ne masu ɗaukar nauyin ta'adanci a Najeriya?

  6. Tsagaita wuta: Wurare 5 da sharuɗɗan Iran suka ci karo da na Amurka

  7. Abin da muka sani kan 'kisan' Birgediya Janar Oseni Braimah

  8. Yadda Trump ke son kawo karshen zama ɗan ƙasa ta hanyar haihuwa a Amurka

  9. Yadda Boko Haram ke kai hare-hare a kudancin Borno

  10. Wane ɗauki Amurka za ta iya kai wa ƴan hamayyar Najeriya?

  11. 'Yadda na riƙa wanke kaina da ɗanyen ƙwai domin neman haihuwa'

  12. Amurka ta buƙaci jami'anta su bar Abuja: Me hakan ke nufi?

  13. Yadda manyan ƴansiyasar Amurka ke neman a tsige Trump saboda yaƙin Iran

  14. Ko farashin man fetur zai sauka a Najeriya bayan tsagaita wuta a yaƙin Iran?

  15. Ko jam’iyyun hamayyar Najeriya za su iya shawo kan matsalolinsu gabanin 2027?

  16. Me ya kamata ku sani kan babban taron jam'iyyun siyasa na Ƙasa

  17. Kalli yadda mutanen Iran ke murna bayan yarjejeniyar tsagaita wuta

  18. Atiku da Obi da Kwankwaso sun jagoranci zanga-zanga a Abuja

  19. Shin nasara Trump ya samu ko faɗuwa bayan amincewa da tsagaita wuta a yaƙin Iran?

  20. Ba za mu bari a ƙwace mana ADC ba - Nafi'u Gombe