Marabanku
Masu bin shafin BBC Hausa Kai-tsaye barkanmu da hutun ƙarshen mako.
Abdullahi Ballo Diginza ke fatan sake kasancewa da ku a daidai wannan lokaci, don ci gaba da kawo muku irin wainar da ake toyawa a faɗin duniya.
Sai ku biyo mu a shafukanmu na sada zumunta domin tafka muhawara kan labaran da muke wallafawa.
