Kashi na 9 na ministocin da suka sha rantsuwa

Asalin hoton, Presidency
Ministan wutar lantarki - Adebayo Adelabu
Ministan harkokin tattalin arzikin teku - Adegboyega Oyetola
Ministan kwadago da daukan aiki - Simon B. Lalong
Ministan harkokin cikin gida - Bunmi Tunji-Ojo
Ministan Babban Birnin Tarayya - Nyesom Wike









