'A hukunta jihohin da suka bar mata masu tsohon ciki zuwa aikin hajji'

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan ƙasashe

Rahoto kai-tsaye

A'isha Babangida, Haruna Kakangi, Ibrahim Yusuf Mohammed and Mukhtar Adamu Bawa

Assalamu alaikum

Masu bibiyar mu a wannan shafi Aisha Babangida ce ke fatan an tashi lafiya tare da fatan kasancewa da ku a wannan rana ta Talata.

Za mu kawo muku labarai da rahotanni iri-iri daga sassan duniya.

Sai ku kasance da mu.