Assalamu alaikum
Masu bibiyar mu a wannan shafi barkan mu da safiyar wannan rana ta Asabar
Abdullahi Bello Diginza ne ke fatan kasancewa da ku a daidai wannan lokaci.
Za mu kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da makwaɓtanta da kuma sauran sassan duniya.
