An ci gaba da karɓar sakamakon zaɓen gwamnan jihar Rivers

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ci gaba da karɓar sakamakon zaɓen gwamna a jihar Rivers da ke kudu maso kudancin Najeriya.
A jiya an karɓi sakamakon zaɓen daga ƙanana hukumomin jihar 17
A yanzu kuma da safiyar nan an ci gaba da ƙarbar sakamakon inda aka karɓi kananan hukumomi duɗu.
Ga kuma yadda sakamakon nasu ya kasance:
Karamar hukumar Obio Akpor
A - 674
APC - 7361
LP - 8262
PDP - 45065
SDP - 3056
Karamar hukumar Port Harcourt
A - 981
APC - 8954
LP - 4660
PDP - 26892
SDP - 3974
Karamar hukumar Degema
A - 261
APC - 3107
LP - 102
PDP - 4437
SDP - 579
Karamar hukumar Akuku Toru
A - 698
APC -3724
LP - 61
PDP - 6273
SDP - 222












