Hotunan Afirka a cikin wannan makon: 25 zuwa 31 ga watan Maris na shekarar 2022

An wallafa

Zababbun fitattun hotunan abubuwan da suka faru a fadin nahiyar Afirka:

Short presentational grey line
A ranar Jumma'a a Magadi, Kajiado, kasar Kenya, wadannan matan kabilar Maasai na shan inuwa a lokacin bikin ranakun Juma'a na Duniya kan makomar sauyin yanayi, wanda wata matashiya mai fafutika 'yar kasar Sweden Greta Thunberg ta fara bullo da shi a shekarar 2018.

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, A ranar Juma'a a Magadi, Kajiado, kasar Kenya, wadannan matan kabilar Maasai na shan inuwa a lokacin bikin ranakun Juma'a na Duniya kan makomar sauyin yanayi, wanda wata matashiya mai fafutuka 'yar kasar Sweden Greta Thunberg ta fara bullo da shi a shekarar 2018.
A dancer posing in Cape Town. She is outside standing in what looks like a field in front of a colourful cable home.

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, A irin wannan rana a birnin Cape Town na Afirka ta Kudu, wata 'yar rawa ta yi tsayuwar daukar hoto a wani dandalin wasanni a Muizenberg.
Akwai caba ado da annashuwa a birnin Johannesburg a ranar Laraba a yayin da mahalarta taron ke ta daukar hotuna a wani bikin murnar zango na biyu na shahararren wasan kwaikwayon Bridgeton na kafar talabijin ta Netfix...

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, 'Gasar' caba ado da annashuwa a birnin Johannesburg a ranar Laraba a yayin da mahalarta taron ke ta daukar hotuna a wani bikin murnar zango na biyu na shahararren wasan kwaikwayon Bridgeton na kafar talabijin ta Netfix...
Wasu mata biyu na rungumar juna a lokacin taron.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu mata biyu na rungumar juna a lokacin taron.
A ranar Lahadi a birnin Alkahira, an kunna tare da rataye fitilu a wannan rumfar kasuwar kasar Masar don mutane su saya su yi ado a gidajansu lokacin watan Ramadan mai da za a fara…..

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A ranar Lahadi a birnin Alkahira, an kunna tare da rataye fitilu a wannan rumfar kasuwar kasar Masar don mutane su saya su yi ado a gidajensu lokacin watan Ramadan da za a fara…
A market seller in Sudan sitting down. There are vegetables to his left and right.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Akwai karin wuraren shirye-shiryen azumin watan Ramadan a birnin Khartoum na kasar Sudan a ranar Alhamis yayin da wannan mutumin ke sayar da kayan lambu ga mutanen da ke sayen kayan abinci gabanin fara azumin watan Ramadan.
Idan muka dawo birnin Alkahira na kasar Masar, an yi ta zubar da hawaye a ranar Talata bayan da wani yaro ke kallon gasar samun shiga gasar wasan kwallon kaf ana cin Kofin Duniya tsakanin Masar da Senegal, wanda kasar Senegal ta samu galaba….

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Idan muka dawo birnin Alkahira na kasar Masar, an yi ta zubar da hawaye a ranar Talata bayan da wani yaro ke kallon gasar samun shiga gasar wasan kwallon kaf ana cin Kofin Duniya tsakanin Masar da Senegal, wanda kasar Senegal ta samu galaba….
Senegalese football fans painted in the national colours.

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Wadannan magoya bayan kungiyar wasan kwallon kafa ta kasar Senegal da aka yi wa fentin launin kasar na karfafa wa 'yan wasan guiwa…
Nigerian football fan cheering

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, A can Abuja babban birnin tarayyar Najeriya, wannan matar nan una farin ciki lokacin da ake buga wasan kwallon tsakanin 'yan Najeriya da na Ghana, da aka yi wa lakabi da "Jollof derby"...
Ghana's Osman Bukari on his knees celebrating on the pitch after Ghana qualified for the World Cup

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Amma daga bisani Ghana ta samu galabar wucewa zuwa shiga gasar cin Kofin Duniya a Qatar, inda dan wasan kwallon kafa na Black Stars Osman Bukari ken una farin ciki a tsakiyar filin wasa.
Men with camels walk past competitors at the Marathon des Sables. There is desert behind them.

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Ana gudanar da wasanni a yankin Sahara na kasar Moroccan ranar Litinin, yayin da wasu maza biyu ke jan akalar rakumansu ta gaban 'yan wasan gudun famfalaki na Marathon des Sables.
The Nigerian filmaker Onyeka Nwelue, posing for a photo on the street. He is wearing elaborate robes and sandals.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A ranar Laraba, wani dan Najeriya mai shirya fina-finai kuma marubuci Onyeka Nwelue ya halarci bikin Financial Times' Weekend Oxford Literary a Birtaniya...
People looking at books on a book shelf.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Akwai karin masu son maranta litattafai a birnin Algiers yayin da a ranar Jumma'a mutane suka halarci bikin baje kolin Litattafai na kasa da kasa karo na 25 wanda aka daga na tsawon shekaru biyu sakamakon annobar korona.
Children at a water pump washing themselves

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A rana daya a kasar Ethiopia, wadannan yaran na wanke jikinsu a Afdera, wurin sansanin 'yan gudun hijira…
A woman, two young women and a child stare into the camera. They are wearing matching red.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A wuri daya waya mata da 'yanmata uku na kallon kyamara yayin da ake daukar su hoto.
Two men standing on a rock. It is getting dark. You can just see their silhouettes.

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, A ranar Laraba, yayin faduwar rana a Karamoja na kasar Uganda, wadannan mazan 'yan kabilar Karamojong na tsaye a kan babban dutse.

Dukkan hotunan suna da hakkin mallaka