Cikin hotuna: Sarauniyar Ingila ta yi shekara 70 a kan mulki

An wallafa

Sarauniya Izabel ta Ingila ta cika shekara 70 a kan karagar mulki, kuma hakan ya sa ta zamo ta farko da ta yi wannan daɗewar a cikin jerin sarakunan da suka yi mulki a ƙasar.

Domin bikin wannan rana ce muka zaɓo wasu hotuna a ma'ajaiyar PA Media na rayuwarta tun daga haihuwa.

1926

1927

1947

1948

1950

1952

1953

1960

1963

1964

1967

1968

1969

1972

1974

1976

1977

1979

1983

1984

1997

2000

2006

2012

2015

2016

2021

2022

Dukkan hotuna haƙƙin mallakar © PA Media ne

Some of these images appeared before in a picture gallery when the Queen celebrated her 90th birthday.