Zanga-zanga da tsinkar dabino a cikin hotunan Afirka na mako: 19-25 Nuwamba 2021

An wallafa

Ga wasu zababbun hotunan Afirka na mako da na wasu 'yan nahiyar a wasu sassan duniya.

Short presentational grey line
Patoranking wearing a green outfit, performing alongside seven other dancers. They are all wearing bright clothing and are very animated - Lagos, Nigeria Sunday 21 November 2021

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, A ranar Lahadi wani mawaki dan Najeriya Patoranking ya yi wasa a taron gasar mawaka ta Afirka AAMA a Legas...
Nikita Kering wearing a pink outfit posing for a picture, kissing an award. She is holding another award in her other hand - Lagos, Nigeria Sunday 21 November 2021

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, inda mawaƙiyar Kenya Nikita Kering ta samu kyaututtuka biyu.
A man wearing sunglasses watches on with a young boy on his shoulders. There are two women in front of him both wearing sunglasses. One is wearing traditional clothing - Dakar, Senegal, Saturday 20 November 2021

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, A Senegal kuwa mutane ne suka taru a bakin ofishin jakadancin Amurka a ranar Asabar don kallon sakataren harkokin wajen Amurka yana jawabi.
Women with large pounders pounding traditional food. One woman has the pounder raised high in the air and has an exhausted expression on her face in Addis Ababa, Ethiopia - Friday 19 November 2021

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, A ranar Juma'a mata sun taru suna shirya wa dakarun Habasha abinci a Addis Ababa.
A golden cross laying on a red cloth at a museum in Addis Ababa, Ethiopia - Saturday 20 November 2021

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, An fitar da kayayyakin tarihi a gidan ajiye kayan tarihi na kasa a Addis Ababa.
A monk on his knees wearing a white robe with an incense burner in his hands in Morocco - Tuesday 23 November 2021

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, A yankin tsakiyar Moroko wani malamin addini yana addua a yayin jana'izar wani malamin...
A monk in a cave-like room, which is quite dark, staring at a large icon of Jesus Christ on the cross in Morocco - Tuesday 23 November 2021

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Wani malamin kumwa yana kallon zanen Yesu Almasihu a jikin gicciye.
People walk between two large sculptures at night in Luxor, Egypt - Wednesday 24 November 2021

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Mutane na tafiya a tsohon wajen ibada a Masar a ranar Laraba.
A farmer in a blue hoodie half way up a date palm tree. He is surrounded by green palm trees. The dates are hanging off the trees in white bags in Tozeur, Tunisia - Wednesday 24 November 2021

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A wannan ranar a yankin Tozeur a Tunusiya, wani mawaki yana hawa kan bishiya don tsinkar dabino...
A farmer separating the dates with a bunch of dates in one hand and what looks like a tool in the other. He is surrounded by many dates. Some of them are in a yellow box in Tozeur, Tunisia - Wednesday 24 November 2021

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Shi kuwa wani manomin yana tsince su a kasa.
A farmer holding raw coco in their hand in Ekoumdouma, Cameroon - Monday 22 November 2021.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A ranar Litinin kuwa manoma a Kamaru ne ke noman koko - abin da ake amfani da shi wajen yin cakulan.
A woman holding a placard which reads: "Save the wild coast". She appears to be singing or shouting and looks very passionate. Her long blonde hair is blowing in the air in Cape Town, South Africa - Sunday 21 November 2021

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Kafin wannan ranar kuwa, wata mai zanga-zanga ce a birnin Cape Town take neman da a ceto bakin gabatr tekun Afirka ta Kudu inda ake tsoron mutuwar dabbobin ruwa.
A protestor holding up a Sudan flag against a dark blue sky in Khartoum Sunday 21 November 2021

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, A wannan ranar dai a Sudan, wata mai zanga-zanga ta daga tutar kasar tana neman a koma kan cikakken mulkin farar hula, biyo bayan juyin mulkin da aka gudanar a watan da ya gabata...
A man smiling making the victory sign. He is carrying a boy on his shoulders who is holding the Sudan flag.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Masu zanga-zanga suna ta murmushi a ranar Alhamis bayan sun bazama a kan tituna kan wannan bukatar dai.

All pictures subject to copyright.