Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Zaben Anambra na 2021: Ku san inda akwatunan zabenku suke
An wallafa
Wannan shafin yana nuna wuraren da akwatunan zabe suke a zaben gwamnan jihar Anambra na 2021.