Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Hotunan Afirka na mako 10-16 Satumban 2021: Riguna masu ruwan gwal, bindigogi da awaki
An wallafa
Zababbun hotuna masu kayatarwa daga Afrika da sauran sassan duniya.
Duka hotunan na da hakkin mallaka.