Kalli barnar da ambaliyar ruwa ta yi a birnin New York na Amurka

Bayanan bidiyo, Bidiyo: Kalli barnar da ambaliyar ruwa ta yi a birnin New York na Amurka
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Fiye da mutum 12 ne suka mutu a arewa maso gabashin Amurka sakamakon mamakon ruwan sama da mahaukaciyar guguwar Ida ta janyo.

Tuni dai aka sanya dokar ta baci a jihohin New York da New Jersey.

Wasu bidiyon da za ku so ku kalla