Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Hotuna: Bakin kogin Nilu, kasuwar gwanjo a Sudan da mace mai shayi
An wallafa
Wadannan hotuna Sani Aliyu da Fauziyya Kabir Tukur ne suka ɗauko mana su yayin wata ziyara da suka kai Sudan a watan Afrilun 2021.