Fitattun hotunan abubuwan da suka faru a Afirka daga 23 zuwa 29 ga watan Afrilun 2021

An wallafa

Zababbun fitattun hotunan abubuwan da suka faru a mako a fadin nahiyar:

Wata mace sanye da tufafin ranar Palm Sunday

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Kiristoci 'yan kasar Ethiopia a Isra'ila na bikin ranar Lahadi Tsarkakakkiya ta jajiberin ranar Easter 'Palm Sunday'...
Clergymen dressed in white and carrying gold crosses handle palm reeds ahead of the Church service.

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Ana yin bikin ranar mai tsarki don tunawa da lokacin da Annabi Isa (AS)y a shiga birnin Kudus...
Women dressed in white robes enter the Church.

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Mabiyan sun kammala addu'oinsu a Cocin 'Holy Sepulchre' a tsohon birnin Kudus.
A full moon appears orange in the night sky.

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Cikakken hasken farin wata - ana kiran sa haka saboda kusancinsa da duniyar kasa da ya sa shi grima da kuma yin haske na ba kasafai na - ya fito a sararin saman birnin Johannesburg na Afirka ta Kudu.
Alawoyin kasar Masar da galibi aka saba rabawa a lokacin azumin watan Ramadan ana sayar wa a Gabar Yamma ta Kogin Jordan.

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Alawoyin kasar Masar da galibi aka saba rabawa a lokacin azumin watan Ramadan ana sayarwa a Gabar Yamma ta Kogin Jordan.
Ana yi wa dubban fursunoni afuwa a gidajen yarin da suka cunkushe a kasar Burundi ranar Litinin .

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, Ana yi wa dubban fursunoni afuwa a gidajen yarin da suka cunkushe a kasar Burundi ranar Litinin.
A ranar Asabar sojoji na yin sintiri a birnin Antananarivo na kasar Madagascar, inda aka sanar da dokar kulle don shawo kan matsalar yaduwar annobar korona.

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, A ranar Asabar sojoji na yin sintiri a birnin Antananarivo na kasar Madagascar, inda aka sanar da dokar kulle don shawo kan matsalar yaduwar annobar korona.
Masu gasar tseren Rally da kokarin fita daga cikin wata korama a yayin gasar wasan tseren mot ana Rally a garin Nakuru, kasar Kenya.

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Masu gasar tseren Rally da kokarin fita daga cikin wata korama a yayin gasar wasan tseren motoci na Rally a garin Nakuru, kasar Kenya.
Wani mutum rike da hoton

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Dubban mutane ne a ranar Jumma'a suka halarci jana'izar kasa ta marigayi tsohon shugaban kasar Chadi Idriss Déby, wanda aka kashe a bakin daga kawan guda kafin nan.

Dukkan hotunan suna da hakkin mallaka