Hikayata 2020: Saurari Labarin 'Baƙin-Haure'

Bayanan sautiHikayata 2020: Saurari Labarin Baƙin Haure
An wallafa

Latsa alamar lasifikar da ke sama domin sauraron wannan labarin:

A ci gaba da kawo maku labarai goma sha biyu da alƙalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, a wannan mako, za mu kawo maku labarin Baƙin Haure na Halima Audi Ibrahim, Filin Samji da ke Jihar Katsina a Najeriya wanda Nabeela Mukhtar Uba ta karanta.