Zaɓen Amurka na 2020: Ko za a yi wa ƙuri'un baƙaƙen fatar Amurka murɗiya?
An wallafa
Tuni masu zabe a Georgia suka soma kada kuri'a a zaben Amurka.
An yi ta zargin yin murdiya ga kuri'un Amurkawa babaken fata a wannan jiha mai dimbin tarihi a zabuka biyu da suka gabata.
Shin haka lamarin yake? Wakilin BBC larry Madowo, wanya ya halarci zabukan wasu kasashen Afirka, ya je birnin Atlanta, kuma kuna iya kalon bidiyon da ke sama don ganin abin da ya gano: